Al’ajabi

Al’ajabi

Saurayin Mai Awara Ya Watsa Mata Tafasasshen Mai A Zariya

Ya yi mata wanka da tafasasshen mai ne saboda ta yi masa magana bayan ya yi ta daukar awaran da take suya yana ta ci

Ya ƙone budurwa saboda ta ƙi auren shi

Ya yanke hukuncin bayan da bazawarar tasa ta ƙi amincewa da aurensa.

Ya kashe mahaifinsa, ya binne shi a gidansu

Matashin ya ce ya ɗauki matakin ne saboda mahaifin nasa ya tsane shi.

An sako wadda aka yi kuskuren ɗaure ta bayan shekara 43 a kurkuku

Shari’ar Sandra ita ce mafi daɗewa da aka yi kan kuskure ga wata mata a tarihin Amurka.

Mai burge mutane ta hanyar cin abinci da yawa ta mutu tana cikin aika loma

Duk da dokar hana nuna bajintar cin abincin, hakan na ci gaba da yin tasiri a Asiya.