Al’ajabi

Al’ajabi

Mai tura baro ya kashe mai karbar haraji ya kashe kansa kan N50

Wani mai tura baro ya kashe wani mai karbar haraji sannan ya kashe kansa saboda Naira 50 a garin Benin na Jihar Edo.

Safina Namukwaya: Mai shekara 70 ta haifi tagwaye a Uganda

Maza ba sa son jin kina dauke da cikin tagwaye, tun lokacin da aka kawo ni a nan mijina bai taba zuwa ba.

An kama matashi kan zargin luwadi da dan shekara 4 a Gombe

An kuma kama wasu mutum 4 da suka kware wajen ta’adar sace-sace a gidajen jama’a.

Mutumin da ya ’mutu’ ya dawo bayan shekaru 8 ya ci gaba da taimakon Hamas

An yi amanna yana da ransa kuma shi ya jagoranci kitsa kai harin ranar 7 ga watan Oktoba a Isra’ila.

Matashi ya kashe mahaifinsa da tabarya saboda mafarki a Kaduna

Wani matashi dan shekaru 20 ya fada hannun ’yan sanda bayan ya kashe mahaifinsa a bisa zargin mahaifin da neman kashe shi a cikin mafarki