An kama tsohuwa kan safarar wiwi da kodin
An kuma kama wasu mutum biyu da kwayoyi sama da kwaya miliyan guda a filin jirgin Legas
Al’ajabi
An kuma kama wasu mutum biyu da kwayoyi sama da kwaya miliyan guda a filin jirgin Legas
“Indiya ga rawa ga waka,” a wani kirari da Hausawa ke yi wa mutanen kasar da aka yi sabo da su ta hanyar fin-finansu. Sai dai ba kamar yadda muka saba
Wani magidanci mai ’ya’ya uku mata ya rataye kansa a yankin Jimeta da ke Jihar Adamawa
An tsare wasu ’yan sanda biyar da aka kama suna rakiya da ba da kariya ga dillalan miyagun kwayoyi wajen yin safarar hodar Iblis.
Wasu tagwaye sun fada komar EFCC bisa zargin su da laifin damfarar mutane ta intanet wanda aka fi sani da yahoo boys