Al’ajabi

Al’ajabi

Dan Yahoo ya kashe makwabciyarsa a gidan haya

Wani matashi da ake zargi mai damfara ta intanet (Yahoo) ne ya kashe makwabciyarsu ya sanya gawarta a cikin jakar Ghana-Must-Go

An sake gano gawa a kududdufi a yankin Berom a Filato

’Yan sanda sun sake gano gawar wani mutum da ake ta cibiyar sa a yankin Berom da ke Jihar Filato.

Matashi ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade

Wani matashi da ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade ya shiga hannun Hukumar Sibil Difens a garin Abeokuta na JIhar Ogun

Harin Mauludi: Tinubu ya ba da umarni a yi cikakken bincike

Tinubu ya ba da umarnin cikakken bincike da kulawa ga wadanda suka samu raunuka a sanadiyyar harin jirgin soja kan masu Mauludi a Kaduna

Magidanta 340 sun sha duka a hannun matansu a Legas

Nau’ikan matan da ke duka mazajensu da kuma dalilai