Al’ajabi

Al’ajabi

Budurwa ta mutu tana tsaka da saduwa da ‘Dan Yahoo’

Kotu ta tisa keyar wani mai damfara ta intanet dan shekara 19 zuwa kurkuku kan zargin lalata da wata budurwa har sai da ta mutu a Jihar Kwara.

Matashi ya yi wa makwabcinsa yankan rago saboda abinci

Wanda ake zargin ya hada baki da mahaifiyarsa wajen binne gawar a cikin dare.

Ya kashe kawunsa kan zargin maita a Adamawa

Wani mutum ya kashe kawunsa kan zargin maita a yankin Dumna Zarbu da ke Karamar Hukumar Guyuk ta Jihar Adamawa.

Mai gonar tabar wiwi a Sakkwato ya yi murna da aka kama shi

Mai gonar tabar wiwi ’yar kasar waje ta farko a Jihar Sakkwato ya ce ya yi farin ciki da Hukumar NDLEA ta kama shi.

Mai tura baro ya kashe mai karbar haraji ya kashe kansa kan N50

Wani mai tura baro ya kashe wani mai karbar haraji sannan ya kashe kansa saboda Naira 50 a garin Benin na Jihar Edo.