Dan sanda ya kashe mutum kan N200 a Yobe
Ana zargin dan sandan da hallaka mamacin ne saboda ya ki ba shi cin hancin Naira 200 da ya nema.
Al’ajabi
Ana zargin dan sandan da hallaka mamacin ne saboda ya ki ba shi cin hancin Naira 200 da ya nema.
Ya ba wa mai riƙe da kambun Guinness tazarar hotuna 496 a cikin minti ɗaya
A farkon wannan shekarar, an gano wani mutum yana aikin likitanci a Mumbai da digirin matarsa.
A kusa da barikin sojoji aka bude makarantar koyon damfara ta intanet, inda sojoji suka kama matasa 150 a rana guda.
Matashin ya yi iƙirarin kashe maigidansa ne don kauce wa biyan sa bashin N500,000 da ya ba shi