Al’ajabi

Al’ajabi

Dan haya ya yi wa ’yar fasto fyade ta dauki ciki

Wani dan haya ya shiga hannun hukuma kan zargin yi wa ’yar mai gidan da yake zaune a ciki fyade kuma ta dauki juna biyu.

An lakada wa fasto duka kan satar mazakuta

Jam’aa sun yi wa wani lakcara kuma fasto duka tare da neman yi masa tsirara kan zargin satar mazakula yankin Wurukum da ke garin Makurdi a Jihar

An harbe shi har lahira a wurin gwajin maganin bindiga

An harbe wani mutum har lahira a lokacin da ake gwajin maganin bindiga da aka hada masa a Jihar Bauchi.

Kotu ta ba da belin ’yan uwa a N40,000 kan satar kaji 3

Kotu ta bayar da belin wadanda suka saci kaji uku a nan N20,000 kowannensu

An yi wa alkali dukan kawo wuka a Gombe

Mahara sun yi wa alkali da ma’aikatan kotu dukan kawo wuka kan rikicin fili a Gombe