Al’ajabi

Al’ajabi

Ya caka wa matarsa wuka har lahira

Ana zargin wani magidanci da soka wa matarsa wuka ya kashe ta a yankin Korinda na Karamar Hukumar Konshisha da ke Jihar Binuwai.

An tsare ta a kurkuku kan kisan jiririn kishiyarta

Kotu ta tsare wata matar aure a gidan yari kan zargin kashe jaririn kishiyarta ta hanyar shayar da shi maganin kwari a Jihar Kano.

Ɗalibin jami’a ya ‘kashe’ Ɗan sakandare a Bauchi

Ana zargin dalibin aji biyar a Jami’ar ABU da luwadi da kuma kashe wani dan sakandare a garin Misau da ke Jihar Bauchi

An kama masu yunƙurin daura auren jinsi a Gombe

Wasu matasa 76 da ake zargin ’yan luwadi ne da ke shirin daura auren jinshi sun fada komar hukumar tsaron farin kaya (NSCDC) a Gombe.

Surukai sun lakada wa malamin Islamiyya dukan da ya yi ajalinsa a Neja

Sun yi masa jina-jina kuma ana mika shi Asibitin IBB da ke Minna ya ce ga garinku nan.