Kare ya farfaɗo da ubangidansa daga dogon suma
Ya kwatanta Karen tamkar mala’ikan rahama da yake yi masa rada a kunne cewa kada ya damu.
Al’ajabi
Ya kwatanta Karen tamkar mala’ikan rahama da yake yi masa rada a kunne cewa kada ya damu.
Ta ce a matsayinta na Amarya, ta yi ta dakon sabon angon nata Buhari ya zo ya ɗauketa amma ta ji shiru.
Favour Nweke, matar da ta kona mijinta da tafasasshen man gyada a yayin da yake tsaka ta ce ta yi masa danyen aikin ne saboda rashin gaskiyarsa a zama
Matashin ya sassari mahaifiyarsa da adda saboda ta hana shi kudin kashewa.
Saura kiris a yi wa wata matar aure kisan gilla kan zargin ta da sace mazakutar wani mutum a Abuja.