Uwa ta kama wanda ya yi garkuwa da ’yarta a wajen karbar fansa a Zariya
Sai dai tuni mai garkuwar ya kashe budurwar, ya birne gawarta
Al’ajabi
Sai dai tuni mai garkuwar ya kashe budurwar, ya birne gawarta
Tumakin sun rika tsalle fiye da yadda aka saba ganin awaki na yi.
Ana sa ran wani dan kasar Sabiya mai shekara 21 ne zai lashe gasar.
Ta fake da neman canji ta yi layar zana da yaran su biyu
Sun kwace musu kudi da wayoyi da kuma kyamarar da suke aiki da ita.