Al’ajabi

Al’ajabi

An cafke Alkalin da ya yi shigar mata yana zana wa budurwarsa jarrabawa

Makonni biyu da suka gabata a daga likafar lauyan zuwa mukamin Alkali.

Dalilin da Sakkwatawa ba sa cin naman akuya

Aminiya ta gano ainihin dalilin da ba sa cin naman

An cafke uba zai yi tsafin kudi da dan autansa

Ya kawo dan autansa mai shekara tara Najeriya daga kauyensu da ke kasar Jamhuriyyar Benin da nufin yin tsafin kudi da shi.

Mai koyon kitso ta sace jaririn uwar gidanta a Neja

Ta sace jaririn matar da ke koya mata sana’ar gyaran gashi a Kasuwar Kure Ultra-Modern da ke Minna a Jihar Neja

Wani magidanci ya kashe saurayin matarsa a Adamawa

Magidancin ya shaida wa kotu cewa ya sha gargadin mamacin cewa ya daina bin matarsa, amma ya ki ji