Al’ajabi

Al’ajabi

Fasto ya yi wa matar abokinsa ciki 

Mijin matar da fasto ya yi wa ciki ya ce duk cikin aikin ibada ne

Masu bincike sun haƙo katako mai shekara 476,000 a doron ƙasa

Masanan sun ce ba su yi tunanin mutanen da suna da fasaha irin haka ba

An daure mai unguwa a Kano kan zargin satar ƙofofi

Kotun shari’ar Musulunci da ke unguwar Danbare a Kano ta daure wani Mai Unguwa bisa zargin sace janareta da kofofi a wani kango. An daure shi ne

Satar mazakuta ta kunno kai a Kalaba

Sai dai ’yan sanda da likitoci sun ce zancen soki-burutsu ne kawai

Mai A-Daidaita-Sahu ya mayar da N15m da fasinja ya manta a babur dinsa

Naira miliyan 15 din da aka manta sun hada da Naira miliyan 2.9 da kuma miliyan 10.13 na kudin CFA.