Al’ajabi

Al’ajabi

Wani mutum ya rasu sakamakon azumin kwana 19 a Legas

An ruwaito cewar mutumin ya shafe kwanaki yana azumi ba tare da ya sauke ba.

Ɗan wake ya yi ajalin uwa da ’ya’yanta 5 a Kano

Rahotanni sun bayyana cewar ta yi amfani da wani ajiyayyen garin ɗan wake ne.

’Yan bindiga sun sace ɗan sanda a Filato

’Yan bindigar sun yi nasarar sace ɗan sandan amma sojan ya tsere.

An fille kan yaro ɗan shekara 14 a Ibadan

Ana zargin abokansa ne suka sare mas kai domin yin tsarin kuɗi

Ya saki amaryarsa minti uku kacal da ɗaura aurensu

Angon ya zagi amaryar saboda faduwar da ta yi a gaban jama’a.