Al’ajabi

Al’ajabi

Dan Brazil ya ba da wasiyyar kyautar da dukiyarsa ga Neymar idan ya mutu

Matashin ya ce ba ya son gwamnati ko danginsa su ci gadonsa

Uba ya sayar da dansa mai shekara 9 kan Naira 400,000

Ya ce matsin tattalin arziki ne ya sanya shi aikata hakan

Dalilin da jirgin Titan ya tarwatse da mutum 5 a karkashin teku

Mutanen biyar sun tafi yawon bude karkashin teku.

Yadda a tarihi aka yi kokarin sace gawar Manzon Allah (SAW)

Sau biyu ana kai irin wannan yunkurin na kai wa ga inda Sayyidina Rasulullahi ya ke kwance.

Dan Indiya ya yi tattaki na tsawon shekara zuwa Makka don sauke farali

Ya gamu da tangarda a kan iyakar kasar Pakistan.