Al’ajabi

Al’ajabi

Jami’in DSS ya soka wa tsoho wuka kan N3,000

Jami’in DSS ya ki biyan kuɗin wuta sannan ya caka wa kiya-tekan gidan haya wuka

Mahaifi ya daddatsa dansa a kan rogo

Ya ce yaron ya haki rogon ba da izininsa ba

Matsin rayuwa ya sa Magidanci rataye kansa a Jigawa

Wani magidanci ya rataye kansa saboda tsadar rayuwa da matsanancin talauci a Jihar Jigawa.

Tsoho mai shekara 84 ya kashe matarsa saboda ba ta yarda ya sadu da ita

Ya kuma yi zargin tana saduwa da wasu mazan a waje

’Yar shekara 110 ta shiga makaranta a Saudiyya

Wata dattijuwa mai shekaru 110 a kasar Saudiyya,  Nawda Al-Qahtani, ta shiga makaranta domin yaki da jahilci.