Al’ajabi

Al’ajabi

Camfi ya sa an hana mata masu jinin al’ada shan ruwa da sauran jama’a a Akwa Ibom

Camfi ya sanya al’ummar yankin hana wasu rukunin mata amfani da ruwa a yankin.

An kama wanda ya sace wa fasinja N1m a cikin jirgin sama

Ya sace wa wani fasinja kudi a yayin da suke tafiya a sararin samaniya a jirgin kamfanin Air Peace.

Wata mata ta kai wa magidanci hari a ofishin ’yan sanda

Mutumin ya samu raunuka a jikinsa, gami da fargabar rasa rayuwarsa.

An cafke Alkalin da ya yi shigar mata yana zana wa budurwarsa jarrabawa

Makonni biyu da suka gabata a daga likafar lauyan zuwa mukamin Alkali.

Dalilin da Sakkwatawa ba sa cin naman akuya

Aminiya ta gano ainihin dalilin da ba sa cin naman