Al’ajabi

Al’ajabi

An cafke uba zai yi tsafin kudi da dan autansa

Ya kawo dan autansa mai shekara tara Najeriya daga kauyensu da ke kasar Jamhuriyyar Benin da nufin yin tsafin kudi da shi.

Mai koyon kitso ta sace jaririn uwar gidanta a Neja

Ta sace jaririn matar da ke koya mata sana’ar gyaran gashi a Kasuwar Kure Ultra-Modern da ke Minna a Jihar Neja

Wani magidanci ya kashe saurayin matarsa a Adamawa

Magidancin ya shaida wa kotu cewa ya sha gargadin mamacin cewa ya daina bin matarsa, amma ya ki ji

Yadda ’yar shekara 3 ta zama miloniya daga zuwa sayen burodi

Lamarin ya faru ne a Afirka ta Kudu, ga wata yarinya mai shekara uku

Kotu ta yi wa wani mutum allurar mutuwa a Amurka

Alkalai 11 ne cikin 12 suka ba da shawarar zartar da hukuncin kisan.