Al’ajabi

Al’ajabi

’Yan Sakandare sun yi garkuwa da kansu, sun nemi iyayensu su biya kudin fansa

Daliban 2, daya dan SSS1 ne, daya kuma dan JSS3

Bazamfariya ta yi tsintuwar kusan Naira miliyan 60 a Saudiyya

Wata Hajiyar Najeriya ’yar asalin Jihar Zamfara, Aishatu ’yan Guru Nahuce, ta yi tsintuwar dala 80,000 a Saudiyya kuma ta nemi mamallakin kudin ta may

Malamar jinya ta yi ta bakin aikinta bayan lalata da marar lafiya a Birtaniya

A yanzu an dakatar da ita na wata 18, a matsayin matakin farko.

An gano jariri a bayan mahaifiyarsa awa 24 bayan ’yan bindiga sun kashe ta

Sai da ya kwana ya yini da kashe mahaifiyarsa, amma shi yana barci

Gwamnatin Taliban ta ba da umarnin rufe dukkan shagunan gyaran jiki a Afghanistan

Mata da dama dai a kasar na da irin wadannan shagunan