Al’ajabi

Al’ajabi

Bayan shafe shekara 320, an daina buga jarida mafi dadewa a duniya a kan takarda

Tun shekara ta 1703 dai aka fara wallafa jaridar

Mutumin da ake zargi da kisan kai ya shiga hannu bayan shekara 39

Mista Santini ya shiga wasan buya da jami’an tsaro bayan kashe matar a Jihar Florida ta Amurka a shekarar 1984.

An sa albashin Naira miliyan 104 ga mai son aikin kula da kare

Sanarwar ta dada samun tagomashi ne a yayin da wasu suka sa ta a shafin sada zumunta na TikTok.

Dan Brazil ya ba da wasiyyar kyautar da dukiyarsa ga Neymar idan ya mutu

Matashin ya ce ba ya son gwamnati ko danginsa su ci gadonsa

Uba ya sayar da dansa mai shekara 9 kan Naira 400,000

Ya ce matsin tattalin arziki ne ya sanya shi aikata hakan