Al’ajabi

Al’ajabi

Wanda ya yi wa ’yar shekara 5 fyade a masallaci ya shiga hannu

Jama’ar gari sun cafke dillalin muggan kwayoyi bayan da ya yi wa yarinyar fyade ta gaba da baya a cikin masallaci

Hafsan dan sanda ya yi bayan gida a jikinsa a bakin aiki

Sufeton dan sanda sanye da kaki ya yi fitsari da bayan gida a jikinsa bayan da ya yi mankas da giya a bakin aikinsa

Uwa ta kashe danta ta dafa kansa

Matar ta shaida musu cewa ta dafa kan dan nata ta ci ne saboda “tana so ya kasance tare da ita har abada.”

Matar da likitoci suka manta almakashi a cikinta tsawon shekara biyar

Ba zan iya kwatanta irin zafin da na ji tsawon shekara biyar.

Yadda jami’an tsaro suka kashe mai jego da jaririyarta

’Yan sanda sun tabbatar cewa jami’an tsaron Sibil Difens sun harbe wata mai jego da jaririyarta ’yar wata takwas har lahira a Jihar Imo