Al’ajabi

Al’ajabi

An kama Hakimi kan zargin yi wa yarinya mai shekara 5 fyade a Gombe

Yanzu haka dai Hakimin na hannun ‘yan sanda

Ta watsa wa budurwar mijinta ruwan zafi a fuska

Matar auren ta hada baki da kanwarta suka lada wa matashiyar duka tare da antaya mata ruwan zafi

A kokarin tserewa, mai garkuwa da mutane ya yanke jiki ya fadi ya mutu

An kuma kama ragowar masu garkuwar su takwas

Mutumin da ya yi kisa shekara 15 da suka wuce ya kai kansa ga ’yan sanda

“Alhaki,” inji masu iya magana, “kwikwiyo ne, yakan kuma bi mai shi”.

Jima’i ya zama wasan motsa jiki, za a yi gasar fidda gwaninsa a Sweden

Karuwanci da kafa gidan karuwai a kasar haramun ne bisa dokar kasar.