Al’ajabi

Al’ajabi

Dan sanda ya harbe budurwarsa, ya kashe kansa

Wani dan sanda ya dirka wa budurwarsa harbi har lahira sannan ya bindige kansa saboda wani sabani a tsakaninsu.

An farke cikin mai juna biyu an sace dan tayin

Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun kashe mai ma juna biyu, suka farke cikinta, suka dauke dan tayin

An cafke likita kan kashe marasa lafiya da cire sassan jikinsu

Ana zargin likitan da kashe marasa lafiya da kuma garkuwa da mutane

Dan bindiga ya harbe tsohuwar matarsa da wasu mutum 5

Mutum shida suka mutu sakamakon harin

Yadda rijiya ta ci mutum 3 a lokaci guda

Har da Fasto cikin wadanda rijiyar ta ci