Al’ajabi

Al’ajabi

Ango ya yi karar amaryarsa yana namen N10m kan ruwan sanyi

Ango na neman amaryarsa ta biya shi Naira miliyan 10 bayan ta sheka masa ruwan sanyi

Fasto ya je wa’azi coci da bindigar AK-47 a Abuja

Sai dai babu tabbacin ko bindigar na dauke da harsashi ko a’a

Mai jego ta rataye kanta a Borno

Ana fargabar wata matar aure mai ’ya’ya tara ta rataye kanta ta bar jariri mai wata hudu a duniya a Jihar Borno.

Damisa ta kai hari a cikin kotu

Kafar labarai ta Daily Mirrow ta ruwaito cewa bidiyon harin damisar da aka dauka a kan layi ya nuna yadda jama’a suka dauki wani mutum da ya sam

Hisbah ta cafke malamin Islamiyya kan lalata da dalibansa a Kano

Kazantar lamarin ta kai ga har malamin Islamiyyar ya dirka wa guda daga cikin daliban nasa