Al’ajabi

Al’ajabi

Masu POS na cajin N3,000 kan kowace N10,000 da aka cire a wajensu a Anambra

…..Idan ba a yi wani abu a kai ba, talaka zai juyo idan tura ta kai bango.

Musa Hasahya: Mutumin Uganda mai mata 12 da ’ya’ya 102 da jikoki 578

Mutumin ba ya iya tuna sunayen wasu daga cikin matansa.

An dawo da zoben kammala makaranta bayan shekara 67 da bacewarsa

Shekarar zoben 67 da bacewa ke nan

An tsinci kwalba a kogi dauke da sako mai shekara 40

Da alama an jefa kwalbar ce tun a 1984

Magidanci ya yi karar matarsa kan kara aure a sirrance

Tun daga shekarar 2020 na bazama wajen nemanta.