Al’ajabi

Al’ajabi

An tsinci gawar dan Najeriya mai danin jirgin sama a Netherlands

Kamfanin ya ce tsananin sanyi ne ya kashe mutumin a sararin samaniya

Ya gudu da budurwar mahaifinsa mako uku kafin daura musu aure

Ya ce zai auri yarinyar su hayayyafa kafin ya dawo gida.

An kashe almajiri an kwakule idonsa a Jigawa

Wasu da ba san ko su wane ne ba sun kashe wani almajiri sannan suka kwakule idonsa a Jihar Jigawa.

An dauki zomo aikin dan sanda a Amurka

Carson ta gano zomon yana da “saukin kai da haba-haba da mutane.

Za a fara ba duk matar da ta haihu miliyan 5 a Koriya ta Kudu

An kirkiro da tallafin ne saboda karancin haihuwa a kasar