Al’ajabi

Al’ajabi

Kotun Kano ta umarci magidanci ya yanka zakaransa

Makwabcin mai zakaran ne ya kai kara saboda yana samunsa da cara

Kotu ta aike da mutumin da ya sayar da mahaifinsa ga matsafa kan N1.8m kurkuku

Mutumin ya sayar da mahaifin nasa ne mai shekara 82 ga matsafa

Gurgun da ke bara dauke da Naira miliyan 37 a aljihunsa

An kama mutumin ne da kudin a cikin kafarsa ta roba

Matar da ke rayuwa cikin ruwa sama da shekara 20

Haka Pataruni take yi a kullum tun tana da shekara 45 da haihuwa.

Tsohuwa ta babbake danta da iyalansa

Ana zargin wata tsohuwa mai shekaru 75 ta cinna wa danta, jikokinta biyu da kuma surukarta wuta a Jihar Ondo.