Al’ajabi

Al’ajabi

Mun gano wadannin macizai a dajin Ecuador —Masana

Tsawon nau’in wadannin macizan sanitimita 20 (kimanin inci bakwai)

Yadda kaho ya fito a kan wata mata a Indiya

Matar ta ce tana fama da matsanancin ciwo tun bayan fitowar kahon.

Dan uwan dan sanda ya kashe shi ya tsere da bindigarsa

Ya dirka wa dan sandan har a harabar bankin da dan sandan yake gadi

Flossie: Kyanwar da ta fi tsufa a duniya ta cika shekara 27

Kundin World Guinness ya tabbatar da shekarun kyanwara a matsayin mafi dadewa a duniya

Yarinyar da aka haifa ranar da aka haifi iyayenta

Ba kasafai ndai ake samun irin haka ba a duniya