Al’ajabi

Al’ajabi

Uwa ta aurar da ’ya ba tare da sanin mahaifinta ba a Kano

Sai dai malamai sun ce auren bai dauru ba

San da aka turke don Kirsimeti ya yi kisa a Bayelsa

Marigayin tare da wasu abokansa suka hada kudi suka sayi san don bikin Kirsimeti.

Mai sana’ar zanen da ya mai da jininsa tawadar zane-zane

Rashin samun kudin sayen tawada ya sa shi amfani da jinin

Matashi ya kashe wani a kan musu

Matashin ya bi ta kan direban da mota.

‘Amaryata ta haihu wata 3 da aurenmu’

Wasu iyaye kan hada baki da wasu malamai masu surkulle a kife ciki zuwa bayan aure a tayar da shi.