Al’ajabi

Al’ajabi

Ya yi bidiyon tsiraici don nema wa Tinubu nasara

Olaiya Igwe ya wallafa bidiyonsa yadda ya yi zindir a bakin teku yana rokon dodannin teku su ba wa dan takarar sa’a

Birrai sun yi dabdala a tsakiyar birni a Thailand

Birrai a birnin Lopburi na kasar Thailand sun sha lagwada tare da dabdala a ranar Lahadin da ta gabata a wajen bikin Dabdala ta Birrai ta Shekara da a

Boka ya harbe mai neman maganin bindiga har lahira

Boka ya bindige marigayin ne a lokacin da yake kokarin gwada maganin bindigar da ya hada masa.

An cafke mahaifiyar da ta yi wa jaririnta yankan rago

‘Yan sanda sun ce matar ta yi amfani da adda ce wajen fille kan yaron.

Tsuntsuwar da ta yi tafiyar kilomita 13,560 cikin kwana 11

Sai dai kundin tarihin har zuwa yanzu bai amince da wannan bayani ba.