Al’ajabi

Al’ajabi

Tagwayen da suka ziyarci kasashe 53 kafin su cika shekara a duniya

Sun tafiyar kimanin mil 31,000 a sararin samaniya a cikin jirgi.

Tunkiya mafi tsufa a duniya ta cika shekara 25

An yi ittifakin tinkiyar ta fi kowacce tsufa a duniya

Matashi ya roki kotu ta hana budurwarsa aure

Wani matashi a Kano, ya roki Babbar Kotun Musulinci da ke unguwar Hotoro a Kano, ta hana budurwarsa auren wani ba shi ba, saboda kudin da ya kashe mat

Giwa ta kashe manomi a Uganda

Mataimakin kwamishinan lardin Kudu maso Yammacin Kanungu da ke kasar Uganda Gad Ahimbisibwe Rugaji, ya ce wasu giwaye sun hallaka wani manomi mai shek

Likitoci sun ciro kullallun gashi 38 daga cikin kyanwa

Likitoci sun yi mata aiki tare sa cire dukkanin zaren.