Al’ajabi

Al’ajabi

Mai sana’ar zanen da ya mai da jininsa tawadar zane-zane

Rashin samun kudin sayen tawada ya sa shi amfani da jinin

Matashi ya kashe wani a kan musu

Matashin ya bi ta kan direban da mota.

‘Amaryata ta haihu wata 3 da aurenmu’

Wasu iyaye kan hada baki da wasu malamai masu surkulle a kife ciki zuwa bayan aure a tayar da shi.

Wata 9 matata tana lakada mani duka

Matarsa tana gallaza masa tare da jibgar sa a duk lokacin da suka samu sabani a tsawon lokacin da suke tare a matsayin mata da miji.

Matar da ta ajiye saje ta sha alwashin ba za ta aske ba

Wata mata mai suna LaRae Perkins mai shekara 40, daga birnin Kompton, a Jihar Califoniya ta kasar Amurka tana da gemu har da saje.