Al’ajabi

Al’ajabi

Dan haya ya kashe abokinsa kan N300

Wani dan haya ya caka wa abokinsa kwalba har lahira kan kudin wuta N300.

Dattawa Sun Kashe Matashi Domin Tsafi A Zariya

Dattawa sun yi wa matashin kisan gilla kwana biyu bayan zuwansa Zariya domin ziyarar mahaifiyarsa.

Jamus ta kirkiro injin kyankyashe jajirai

Ecto Life zai iya kyankyashe jariri 30,000 a cikin shekara guda.

‘Kuyangu 83 Shekau ya mutu ya bari a duniya’

Ya ce da yawa daga cikin mabiyan sun yi nadamar bin Shekau din

Ya kashe wan mahaifinsa ya kone gawar saboda zarginsa da maita

Ya kashe shi sannan ya kona gawar ya binne ta a rami