Boka ya harbe mai neman maganin bindiga har lahira
Boka ya bindige marigayin ne a lokacin da yake kokarin gwada maganin bindigar da ya hada masa.
Al’ajabi
Boka ya bindige marigayin ne a lokacin da yake kokarin gwada maganin bindigar da ya hada masa.
‘Yan sanda sun ce matar ta yi amfani da adda ce wajen fille kan yaron.
Sai dai kundin tarihin har zuwa yanzu bai amince da wannan bayani ba.
An tsare malamar bayan karamar yarinyar ta fallasa abin da ta yi mata a makaranta
Matar ‘yar asalin kasar Siriya ta kwana a kan tsaunin ne kwanciya ta jin dadi irin ta masu yawan shakatawa