Al’ajabi

Al’ajabi

Casa Rosa: Makabartar dabbobi zalla ta cika 100 a Italiya

An binne dabbobi sama da 1,000.

Kunkuru mai kai biyu ya yi bikin cika shekara 25 a duniya

Wani kunkuru mai kai biyu mai suna Janus ya yi bikin cika shekara 25 a duniya a ranar Lahadin da ta gabata. Kamfanin Dillancin Labarai na Reuters wand

An kama fasto mai garkuwa da mutane

Ya aika da wasikar barazana tare da kira domin ji ko an biya kudin fansa

Gwargwadon gudunmawarka, gwargwadon abincinka —Ango da amarya

Gudummawa mai yawa daidai da abinci mai kyau.

Fyade: An yi wa dan shekara 60 daurin rai-da-rai

An yi wa mai shekara 60 daurin rai-da-rai saboda yi wa ’yar shekara 9 fyade