Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

‘Yan Arewa a Osun sun yi maraba da kafuwar kasuwar Musulunci ta farko a Kudu

A kasuwar ba a karɓar kuɗin haraji na gwamnati ko kuma na waɗanda suka kafa kasuwar.

An samu ƙaruwar sace-sace da ƙananan yaran Hausawa ke yi a Ibadan

Iyaye mata sun mai da hankali wajen koya wa ’ya’yansu dabarun karɓar kuɗi.

Sojoji sun kama ’Yan Yahoo 150 a kusa da bariki a Delta

A kusa da barikin sojoji aka bude makarantar koyon damfara ta intanet, inda sojoji suka kama matasa 150 a rana guda.

An kama matan da suka yi yunƙurin sayar da tagwayen jarirai a Legas

Uwar tagwayen jariran mata ce ta sayar wa wata ma’aikaciyar jinya saboda ba za iya ɗaukar nauyinsu ba.

Ya kashe matar maƙwabcinsa kan sharar tsakar gida

Bayan ya kashe su sai ya ɓoye gawarsu a cikin wata ƙatuwar jaka