Boka ya sa an kona wani saboda ya gan shi da kan mutum biyu
An yi yunkurin kona shi ne bayan ya ga wanda ake zargin da kawuna biyu a wurin ibadarsa.
Aminiyar Kurmi
An yi yunkurin kona shi ne bayan ya ga wanda ake zargin da kawuna biyu a wurin ibadarsa.
Bahaushe a Legas na da ban haushi, duba da yadda ake zama irin na ’yan marina, kowa da tasa alkiblar.
Babban Alkalin Jihar Ondo, Mai Shari’a Williams Akintoroye, ya yi afuwa ga fursunoni 18 da ke gidajen yari a Jihar Ondo. Fursunonin da aka yi wa afuwa
Sun sayar da jaririnsu dan wata daya ga wata mata da yardar maigidanta.
Rundunar ’yan sandan ta yi nasarar kama wasu mutum biyu da ake zargi da satar mota.