Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Dalibai sun sa an lakada wa malamansu dukan tsiya a Ogun

Daliban sun dauki hayar ‘yan daba don rama dukan da malaminsu ya musu.

Bakano ya shiga hannu kan yunkurin garkuwa da wani a Edo

An gano wanda ake kokarin yin garkuwa da shi ya taba taimakon matashin a baya.

An yi garkuwa da masu ibada suna tsaka da bauta a coci

’Yan bindiga sun yi wa coci dirar mikiya da tsakar dare suka sace masu ibada.

An kama fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Oyo

An kama gudaddun fursunonin a wasu kauyukan Jihar Osun.

Mahara sun fasa gidan yari sun saki daruruwan fursunoni a Oyo

Daruruwan fursunoni sun tsere bayan an kai hari da abubuwan fashewa.