Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda aka bude wa budurwa wuta a gaban mahaifiyarta

Wani dan bindiga ya harbi wata budurwa mai shekara 15 sau hudu a gaban mahaifiyarta a bainar jama’a. Dan bindigar ya harbi yarinyar da ke ajin k

Yadda dubun mai yi wa yara maza fyade ta cika

An kama wani matashi mai yi wa yara maza fyade ta hanyar luwadi.

Dan haya ya harbi makwabciyarsa da bindiga

Ya faki ido ya shiga dakinta ya dirka mata harbi a yayin da take barci.

Matar aure ta kashe danta, ta kona mijinta

Ta kashe jaririn da ta haifa ta kuma binne shi a sirrance, wata takwas da suka wuce, saboda tsabar damuwa.

Kotu ta tsare wanda ya yi wa yarinya mai shekara 10 fyade

Wata kotu ta tsare mutumin da ake zargi da lalata karamar yarinya a gidan yari.