Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Sojoji sun cafke basarake kan garkuwa da mutane

An cafke wani basarake tare da wani dan kasar Jamhuriyyar Benin saboda zargin hada baki da kuma garkuwa da mutane. Sojojin Birged na 13 da ke Kalaba a

Kotu ta tsare yaya da kani kan harbe manomi

Kotu ta daure wani yaya da kaninsa a kurkuku saboda bindige wani manomi har lahira da suka yi. An gurfanar da ’yan uwan biyun ne bisa zargin ta’

Rikicin Sasa: Kotu ta bada umarnin tsare mutum bakwai 

’Yan sanda na zarginsu da hannu a mutuwar wasu mutum 31.

An kubutar da mutum 16 daga hannun masu garkuwa

’Yan Sandan sun kubutar da mutum 16 da aka yi garkuwa da su a Ogor, Karamar hukumar Ughelli ta Kudu a Jihar Delta. Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan

An gurfanar da matashi kan tayar da zaune tsaye 

An gurfanar da wani matashi mai shekara 29 a gaban Kotun Majistare da ke Ado-Ekiti kan tayar da husuma.  Matashin, ana tuhumar sa ne da laifukan takur