Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An cafke mutanen da suka kai wa Fulani hari a Ogun

Ana neman shugabanni da masu daukar nauyin maharan na Sunday Igboho

’Yan daba sun cinna wa caji ofis wuta a Ebonyi

Bata garin sun zargi ‘yan sandan jihar da ba wa Fulani Makiyaya mafaka.

’Yan bindiga sun kashe karamar yarinya da iyayenta

’Yan bindigar sun kashe iyalan ne yayin da suka je ibada da dare.

Kotu ta tsare dan acaban da ya yi wa tsohuwa fyade a gidan yari

Alkalin kotun ya ki amsar rokon matashin, ya umarci a ci gba da tsare shi a gidan gyaran hali.

Magidanci ya bindige matarsa ya cinna wa dansa wuta

Magidanci ya bindige matarsa sannan ya banka wa gidansa wuta da dansa a ciki.