Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An yanke wa matashi hukuncin daurin rai-da-rai saboda yi wa agolarsa fyade

Wani matashi dan shekara 23 mai suna Iniobong Moses, ya yanki tikitin zama a gidan dan kande har na tsawon rayuwarsa bayan wata Kotu ta kama shi da la

Satar iPhone: Kotu ta daure matashi a gidan yari

Wata kotun Majistare ta daure wani matashi mai shekara 22 a gidan yari na tsawon shekara daya bayan ta kama shi da laifin zamba da kuma satar wayar sa

An kama masu hako kawunan mutane a kabari

Mun duba kaburbura 44 duk an kwashe gawarwakin da ke ciki

An kama ’yan uwa 3 sun kashe mai gadi

Wasu ’yan uwa uku da suka hada sun shiga komar ’yan sandan Jihar Ogun bisa zargin kashe wani mai gadi a ranar jajibirin Kirsimetin da ta gabata. Rundu

An tsare wasu mata a gidan yari saboda azabtar da ’yar aiki

Matan sun yi wa ’yar aiki mai shekara 10 wanka da tafasasshen ruwan aika