Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamna ya dakatar da alkalai 30 da suka yi zanga-zanga

Bayan shekara biyu suna aiki, Gwamnan ya ce ba da yawunsa aka dauke su ba

Matar aure ta caka wa makwabciyarta kwalba

Wata mata ta gurfana a gaban kotu bisa zargin ta da daba wa makwabciyarta fasasshen kwalba. Matar mai shekara 20 ta caka wa makwabciyar tata kwalba ne

’Ya ta kai karar mahaifinta ya yi mata ciki

Kotu ta sa a tsare shi a gidan yari bayan ya amsa laifinsa

’Yan bindiga sun sace wata mata mai ’ya’ya uku

Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wata mata mai ’ya’ya uku, Tina Etameta, a shagonta. Majiyarmu ta ce an sace Etameta

Yadda tankar mai ta kife ta kama da wuta

Wata tankar mai dauke da lita 40,000 na man dizal (AGO) a safiyar Alhamis ta fashe a kan babbar hanyar Oshodi-Apapa da ke Jihar Legas. Lamarin ya faru