Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Bude iyaka: Ba mu gani a kasa ba —Mazauna Seme

Al’amura sun ci gaba da kasancewa a daddafe tamkar ba a bude iyakar ba

Jami’an tsaro sun ceto mutum 1 daga hannun masu garkuwa

’Yan banga, mafarauta da ’yan Amotekun ne suka yi ceton tare da ’yan sanda

Hotunan Jana’izar Sarki Sani Kabiru na Legas

Ranar Alhamis  24 ga watan Disamba, 2020 da dare Allah Ya yi wa daya daga cikin sarakunan Jihar Legas, Sarki Sani Kabiru rasuwa. Sarki Sani Kabiru ya

COVID-19: Jihar Osun na raba shinkafa buhu 40,332 ga mabukata

Ta fitar da tsari don tabbatar da rabon ya kai ga kowane bangare

Tambuwal ya rufe makarantun kwana 16 a Sakkwato

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da umarnin rufe makarantun kwana 16 da ke wajen gari a kan iyaka a fadin Jihar Sakkwato. Wannan umarnin ya biyo