Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda ’yan kasuwa suka babbake yaron da ya saci abincin da zai ci

Wani yaro mai kimanin shekara 10 ya gamu da fushin wasu ’yan kasuwa da ake zargi sun babbake shi bisa zargin sa da satar shinkafar da zai ci tare da m

‘A guji sayen ruwan leda don kauce wa cutar AIDS’

A guji sayen ruwan leda da aka sanya a kuloli a Jihar Kuros Riba don guje wa cutar tarin fuka.

Mutum biyu sun kone kurmus a hatsarin tankar fetur

Mutum biyu da motoci 28 sun kone kurmus bayan tankar fetur ta yi bindiga dab da Gadar Kara.

#EndSARS: Gwamnan Legas ya kai wa Buhari rahoton barnar da aka yiwa jiharsa

A ranar juma’a gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da gabatar masa da rahoton irin barnar da b

Yadda Naira 100 ta jawo fadan kabilanci a garin Nsukka

Tankiya kan kudin dako ya rikide zuwa rikicin addini da ya haddasa gagarumar asara.