Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gobara ta tashi a ma’adanar tankokin man Oando

Ma’ajiyar tankokin mai na kamfanin Oando da ke unguwar Ijora, Jihar Legas ta kama da wuta.

Yadda aka yi arangama tsakanin kungiyoyin asiri a Legas

Harbe-harbe tsakanin kungiyoyin asiri masu yakar juna ya firgita mazauna a Ikorodu, Jihar Legas.

Dan sandan da ya harbi budurwarsa ya shiga hannu

An cafke sajan din dan sanda da ya harbi budurwarsa da bindiga a baki

Zauna gari banza sun kashe ‘yan sanda 2 a Ondo

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo ta tabbatar mutuwar jami’anta biyu da fara hula daya sakamakon karbe zanga-zangar #EndSARS

Yadda aka yi tsubbace-tsubbace don komawar Oba na Legas fadarsa

An gudanar da tsubbace-tsubbace na musamman a wani bangare na shirye shiryen komawar babban basaraken jihar Legas Oba Rilwanu Akiolu fadarsa.