COVID-19 :Gwamnan Legas ya ba da damar cin kasuwa a kullum
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ba da izinin bude daukacin kasuwanin jihar ta yadda za su rika ci a kowace rana maimakon a baya da aka taka
Aminiyar Kurmi
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ba da izinin bude daukacin kasuwanin jihar ta yadda za su rika ci a kowace rana maimakon a baya da aka taka
Rahotanni sun bayyana cewa wata mata mai juna biyu mai suna Endurance da danta mai shekara biyu sun mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a titi
Farashin shinkafa ’yar waje ya karye bayan ’yan sumoga sun samu shigo da ita a lokacin rikici
’Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Karamar Hukuma tare da direbansa a Jihar Oyo
Sun alakanta ibtila’in da wani shiryayyen lamari da aka kitsa domin karya tattalin arzikin jihar.