Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Makafi ‘Yan Uwa uku Masu Sana’ar Nikan Albo sun nemi taimakon jama’a

Wasu magidanta uku ‘yan uwan juna  da Allah ya jarabta da lalurar makanta suka kuma riki sana’ar nika garin albo domin dogaro da kai sun b

#EndSARS: Masu zanga zanga sun rufe manyan hanyoyin birnin Abeokuta

An gangi jami’an tsaro jefi-jefi da ke jiran tabbatar da kwantar da koda ta kwana.

An kama matasa da suka dauki bidiyon fyadeN da suka yi

Sun yi wa wata buburwa fyade da karfin tsiya suka kuma dauki bidiyon fasadin da cewa za su yada

An kubutar da masu ciki a gidan kyankyasar jarirai

Rundunar ’Yan Sanda Jihar Kuros Ribas ta kubutar da wasu mata uku masu ciki da kananan yara biyu a gidan safarar jarirai da ke kauyen Obot Udonna na K

An kai ta kotu saboda cizon kunnen wata mata

Wata ’yar kasuwa ta gurfana a gaban kotu saboda zargin cizon wata mata mai suna Cordelia Chiwuoba a kunne. ’Yan sanda na zargi matar mai zama a a yank