Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An ɗaure malamin makaranta shekara 15 saboda yi wa ɗalibarsa fyaɗe

Oluwafemi a wani lokaci a shekarar 1999 a Ekiti, ya yi wa yarinyar fyaɗe lokacin tana ‘yar shekara 8.

Bakin Kwari Masu Wari Sun Bulla a Ondo

Wasu bakin kwari masu wari sun mamaye gidaje da gonaki, wanda hakan ya sa jama’ar kaura daga gidadensu da gonakinsu a kauyen Afin Akoko da ke Ka

Dan China Ya Kashe Budurwarsa A Abia

Ya turo budurwar daga saman inji ta fado kasa saboda ta ki amincewa da soyayyarsa

Direba ya take soja har lahira a Legas

Direban ya tsere da matarsa, amma wasu sojoji da abin ya faru a kan idonsu suka bi shi suka kamo shi

Hayaƙin janareta ya kashe dalibai 7 a Bayelsa

Ma’aikatan da ke cikin ɗakin suna yin aiki har tsakar dare, bayan sun kunna janareta saboda rashin wutar lantarki.