Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kori dan sanda daga aiki kan satar waya

Jami’in dan sanda ya rasa aikinsa saboda zargin sa da satar wayar hannu da kudi N25,000

Matsafa sun yi wa ’yar shekara 13 fyade

Wasu mutane da ake zargin ’yan kungiyar asiri ne sun yi wa wata yarinya mai shekaru 13 fyade ayankin Igando da ke Legas. Fyaden da aka yi mata a unguw

Magidanci ya rataye kansa bayan ya harbe matarsa

Bayan da mijin ya ga mutane sun cika gidan sai ya tsere ya gudu daji ya je ya rataye kansa shi ma ya mutu.

An cafke mata bisa zargin satar jariri dan wata 6

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Oyo ta ce ta cafke wata mata mai kimanin shekaru 24 bisa zargin satar jariri dan wata shida da haihuwa. Kwamishinan ‘yan

An damke shugabar coci ‘yar damfara

Wata Shugabar cocin CCC da ke yankin Obada a Jihar Ogun ta shiga komar ’yan sanda bisa zargin ta da damfarar wasu mutane kudi sama da Naira miliyan bi