Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

‘Yan sanda na neman direban da ya kashe dan sanda

Direba ya kade dan sanda da mota a Jihar Ekiti a lokacin da jami’in ke hanyarsa ta zuwa aiki

’Yan sanda sun kashe ’yan fashin mota har lahira

Jami’an ’yan sanda sun bindige ’yan fashi shida da suka yi kaurin suna wajen kwacen motoci a Jihohin Kuros Riba da Akwa Ibom. Da yake nuna gawar ’yan

Jami’in tsaro da wasu karin mutum 2 sun kone kurmus a hatsarin babura a Legas

Wani jami’in hukumar tsaro ta NSCDC da wasu mutane biyu sun kone kurmus a sakamakon wasu babura da suka yi taho-mu-gama da juna a jihar Legas ranar Ta

Hotuna: Yadda ‘yan arewa mazauna Ondo suka yi dandazon tarbar gwamna Akeredolu

Dubban ‘yan asalin arewacin Najeriya ‘yan jam’iyyar APC a jihar Ondo ne suka yi dafifi domin yiwa gwamnan jihar kana dan takarar  gw

Dan sandan da ya yi kisa zai shekara bakwai a kurkuku

Wata kotu mai hukunta laifuka na musamman da ke da zamanta a Ikeja a jihar Legas ta daure wani korarren jami’in dan sanda Ologunowo Ojo na shekara bak